Labarai
Sowore Na Da Daman Yin Zanga-zanga A Kowacce Rana, ~Aisha Yesufu Ta Caccaki Gwamnatin Buhari.
Aisha Yesufu ta lura cewa dan rajin kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore, wanda aka kama a ranar 31 ga Disamba yayin wata zanga-zangar adawa a Abuja, yana da damar yin zanga-zanga a kowace rana idan har ila yau gwamnati ta ci gaba da “rashin iya aiki da barin mutane suna yanda suka ga dama da dukiyar K’asa ta hanyar handama da babakere da dukiyar al’umma.
𝘿𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙞𝙮𝙪 𝘼𝙙𝙖𝙢𝙪 𝙏𝙨𝙞𝙜𝙖