Labarai
Soyayya haduwar Facebook: Ta kashe wayarta bayan ya tashi daga Kano yaje Gombe wajenta.
wata matashiya ta yaudari wani bakano ta Hanyar Facebook ya taka takansan ta Kano har Zuwa Gombe sai da yaje Kuma ta kashe waya.
Ga dai yadda firarsu ta kasance.