Nishadi

Soyayya Ko Hauka: Wani Matashi Ya Sha Fiya Fiya Saboda Ya Kasa Ganin Jarumar FIna Finan Hausa Maryam Yahaya.

Spread the love

Matashin wanda yayo tattaki tun daga jihar yobe domin yayi tozali da jarumar wasan Hausa Maryam yahya da farko ya fara zuwa ofishin mawaki Ado Gwanja ne da nufin ganin Maryam Yahaya, sai aka bashi hakuri saboda bata kusa amma, ya jirata.

Shi kuma gogan naka sai ya kasa jira, haushin hakan yasa ya kurbi fiya fiya kamar yadda wasu ganau Saifullahi Gambo Minjibir da Yahaya Harisu Majeesty sukayi bayyana mana.

Bayan da matashin ya fadi kasa ne aka kirawo hukumar hisba suka tafi dashi asibiti don ceto rayuwarsa. Allah Yakyauta.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button