Rahotanni
SSG jihar katsina Mustapha Inuwa Ya sace Milyan dari biyar da sittin 560m
Sakataren Gwamnatin jihar katsina SSG Mustapha Inuwa, Ya sace Naira miliyan dari biyar da sittin 560m ta hanyar shirya baucocn karya daga shekarar 2017 zuwa 2019 Jackson Ude shine ya rubuta hakan a shafinsa na Twitter…