Labarai

Sufeto Genar na Yan Sanda ya janye Jami’an tsaro ga manyan ‘yan Siyasa.

Spread the love

Shugaban Yan Sandan Najeriya IGP Muhammad Adamu Ya Bada Umarnin Janye ‘Yan Sanda Masu Kare Lafiyar Manyan Mutane A Najeriya Gaba Daya A Yau Laraba.

Ya bayar da umarnin cewa gidajen gwamnatoci, shugaban majalisar dattawa da kakakin majalisar wakilai kadai aka yarda akai ‘yan sanda su bada kariya daga yanzu.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button