Labarai
Suhana diyar Shahru Khan Mai shekaru 20 na neman mijin aure
Suhana Khan musulma ce Kuma diya ce ga Shahararran jarumin masana’antar shirya fina finan kasar india Bollywood wato Shahru Khan an haifeta a ranar 22 ga watan Mayu shekara ta 2000 yanzu Haka tana da shekaru 20 a Duniya tana karatu kasar Amurka ta bayyana cewa tana matukar kaunar addinin ta na islama tace yanzu Haka tana neman mijin sure ne ko a Wacce Kasa yake indai musilmi ne