Sule Lamido yayi kaca kaca da buhari
Tsohon Gwamnan jihar jigawa Sule Lamido yayi kaca kaca da shugaba buhari kan batun zanga zanga,
a jiyane dai matasa suka fara zanga zangar kin jinin kashe kashen dake faruwa a arewacin Nageriya.
Zanga zangar data gudana a jihohin Niger katsina da kuma sokoto ayau shugaba buhari ya fito yake bama masu zanga zangar hakuri, lamarin daya tunzura sule Lamido inda yake maida martani a Labarin da Jaridar daily trust ta wallafa inda yace…
bayarda hakuri kuma. yace Kunyi anfani da malaman addini acikin hudubarsu ta juma’a sun kona ‘yan uwa musilmai da wutar Jahannama, matasa sun taimaka maka da kudin yakin neman zabe da kudinsu, wasu sunsha ruwan kwata sun mutu.
domin kawai murnar cin zabenku, don haka ka daina bawa mutane hakuri kana rokonsu kan batun kashe kashen Ta’addanci