Fashion

Sun Saki Bidiyon nuna tsaraicinta

Spread the love

SUNCI AMANAR BAIWAR ALLAH

Makiya ko miyagun kawaye sunci amanar shahararriyar matar nan mai yada kalaman batsa a shafin Youtube wato Muneerat Abdulsalam

Sunci amanar Muneerat ta hanyar fitar da wasu hotunanta da bidiyo marassa kyau, wanda yafi na Maryam Booth muni ma wallahi.

Wato gaskiya jama’a dabi’ar nan ta fitar da sabon Allah da aka aikata a boye ba dabi’a bace mai kyau, shikenan sabani yana shiga tsakaninka da abokin harka sai ka fitar da sirrinsa? hakan sam bai dace ba!, duk wanda ya rufa asirin wani dai shima Allah Zai rufa nashi
Gaskiya na tausaya wa Muneerat Abdulsalam, shikenan sun gama da ita

Allah Ya rufa asiri, Ya shiryar damu, Ya karemu daga jin kunyar duniya da na lahira Amin

Datti Assalafy

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button