Rahotanni
Sune Aka Zaba A Matsayin Shugabannin Kyawawan Maza Na Duniya.
Shugabannin Kyawawan Mazajen Duniya Na Shekarar 2020
Daga Mutawakkil Gambo Doko
Waɗannan su ne wadanda aka zaɓa a matsayin shugabannin kyawawan mazajen duniya na shekarar 2020.
Wanda aka zaɓi shahararren ɗan wasan fina-finan India Hritik Roshan a matsayin namijin daya fi kowanne tsananin kyawu a duniya, kuma daman shi ne yake riƙe da wannan kambun tun daga shekarar 2019.