Labarai
Ta Kashe shi Har Lahira Saboda ya Rabasu Fada.

Wata Budurwa ta Kashe wani Al’majiri Har lahira Kawai Domin ya Rabasu Fada a Garin Yauri ta Jihar Kebbi.

Al’amarin dai Ya Farune, Lokacin da `yan Mayan Biyu suke fada da Juna, Shi kuwa almajin ya Tafiyarsa Sai Wani Dattijo dake Gefe zaune ya Umarci al’majiri da Yaje ya Rabasu Fada, Nan Take Al’majirin yaje wajen Zai Rabasu Fada Daya Yarinyar ta dauki Wuka ta Chaka masa a Ciki ya Mutu.
Sai dai Har lokacin hada wannan Rahoto Bamu samu labarin Musabbabin Abinda ya Hadasu Fada ba.
Ahmed T. Adam Bagas