Rahotanni

Ta’addanci: Sama da mutun Dari biyar sun mutu cikin kwana 14

Spread the love

Ta’addanci cikin kwanaki sha hudu 14 Kacal ‘yan ta’adda sun kashe mutun dari shida da Hamisin da bakwai 657 tsakanin jihohin Sokoto Niger kaduna katsina da Borno bisa ga tabbatarwarmu da idonmu munaji muna kuma gani a zahiri ba karya ba , haryanzu babu wani matakin hana Faruwar hakan daga Gwamnatin Nageriya ta baba Buhari…

Kawo yanzu kuma Samada kwana dari da doriya 100+ na zuwan Corona virus Nageriya Ta’addancin ta ya kashe mutun dari uku da Tamanin da biyu 382 bisa ga rubutun biro na NCDC wanda haryanzu bamu da tabbaci na zahiri cewa akwai wata cutama mai suna corona balantana mu tabbatar da cewa ta kashe wani mutun amma sun hana kowa zuwa ko’ina wai a hakan domin kare lafiyarmu kaji ‘yan rainin hankali fa malam…

~Bazan ce komai ba iyaka nace Allah Ya isa ko Kabarin ku naci da wuta ni dai bazan yafe ba wallahi… daga marubuci m inuwa mh…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button