Ahmad T Adam Bagas
-
Mata iyayenmu
Tashin Hankali: Karanta Yadda Matan Aure Sama Da 30 Suka Haihu A San-sanin ‘Yan Gudun Hijira A Katsina.
A kalla Matan Aure 30 ne Suka Haihu a Sansanin su Na Gudun Hijira a Katsina. A kalla matan Aure…
Read More » -
Tsaro
Jama’a Sun Fara Guduwa Domin Tseratar Da kauyukansu A Neja.
Daga Ahmed T. Adam Bagas Da yammacin Yau Lahadi ne Mazauna Kauyukan:- Nasa, Iburo, Galapai, Lagado da Sauransu Dake Karamar…
Read More » -
Kasashen Ketare
Matsalar Tsaro:- Kasar Nijar ta Sanya Kemarori a Kan Tituna.
Gwamnatin Nijar ta sanya Camara Kan Titunan Birnin Niamey a kokarin Gwamnatin kasar Na Inganta Tsaro. Ko yadace Gwamnatin Nigeria…
Read More » -
Rahotanni
Gwamnan Borno Yaki Amincewa Da Inagancin Bulon Gina Gidaje 500 a Auno.
Daga Ahmed T. Adam Bagas Gwamnan Jahar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum Yaki Amincewa da Ingancin Bulon da za’agina Rukunin…
Read More » -
Kungiyoyi
Kungiya Yan Jarida Ta kasa Reshen Jahar Neja tayi kira da a Tsaurara Hukunci kan masu Fyade a Kasar Nan.
Daga Ahmed T. Adam Bagas Kungiyar Yan Jarida Reshen Jahar neja tayi kira da a Tsaurara Hukunci kan masu aikata…
Read More » -
Wasanni
Gwamnatin Jahar Kano ta Amince a Buda gidajen Kallon Kwallon Kafa (Ball).
Gwamnan Jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya Amince da bude gidajen Kwallon kafa dake Fadin Jahar bisa Ka’idojin da…
Read More » -
Kunne Ya Girmi Kaka
Ko Kuna Da Labarin ‘Yar Shekara Shida (6) Ta Haihu..???
A Tarihin Duniya an taba yin Wata Yarinya Mai Suna Lina Medina ‘Yar Kasar Peru dake Kudandacin Amurika. Lina Medina…
Read More » -
Tsaro
Jama’ar Gari Sun Farwa ‘Yan Bindiga A Katsina.
A Daren Juma’ar da ta gabata ne Yan Bindiga Masu satar Shanu suka Dira Garin Unguwar Gizo Dake Karamar Hukumar…
Read More » -
Tsaro
An kama Dan Sanda Mai Mukamin DSP Na Bogi a Abuja.
Rundunar Yan Sanda A Birnin Tarayya ta kama wani Jimi’inta na Bogi mai mukamin DSP mai Suna DSP Danjuma Manaseh…
Read More »