Kungiyoyi

Takaitaccen Bayani Game Da Gidauniyar Unity Foundation..

Spread the love

Unity Foundation kungiya ce mai zaman kanta da aka kafa a cikin shekarar 2015.

Gidauniyar Unity Foundation tana aiki a fannin kawar da talauci da kawar da fatara a tsakanin al’umma.

Burin mu shine mu baiwa Mata Matasa, zawarawa da marayu sana’o’in hannu domin su dogara da kansu da kuma bada gudumawarsu wajen habaka tattalin arzikin al’umma.

Alhaji Abubakar Salisu yaro Mai Dankali shine ya kafa Unity Foundation kuma shine yake daukar nauyinta, shi dan kasuwa da ke garin Jos na jihar Filato, kuma mai taimakon jama’a ne.

Daga lokacin da aka gidauniyar Unity Foundation zuwa yanzu, ta gudanar da ayyuka daban-daban.

Domin karin bayani, kaitsaye za a iya duba shafin gidauniyar Unity Foundation na yanar gizo ta wannan adireshin??https://www.unityfoundation2020.org/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button