Labarai

Tallafin Matasan daga Gwamnatin Najeriya karkashin Jagorancin Buhari

Spread the love

Batun Tallafin Matasan na Billion 75 da Gwamnatin  Najeriya karkashin hukumar NYIF kofar a hukumance a bude yake don rajista.
Matasa kadai ne zasu anfana masu kimanin (shekarun 18-35) tare da ra’ayoyin kasuwanci waɗanda ke buƙatar kuɗi na iya neman N250,000 – N5,000,000 ta hanyar mahaɗin alkaluman Links Dake Kasa zaku iya nema Kai tsaye ta hanyar cike sunayenku (Applying 👉 https://nyif.nmfb.com.ng/applicants/new

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button