Labarai
Tashin Farashin kayan Abinci a Nageriya Laifin Coronavirus ne ku daina ganin laifina ~Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce Yana matukar bacin Rai ga tashin Farashin kayan Abinci a Nageriya yace Amma wannan ba wani Abu ne yajawo Hakan ba illa matsalar Cutar Corona data saka tattalin Arziki Duniya da Nageriya Acikin wani mummunan yanayi Shugaban yace Amma ‘yan Nageriya su kwantar da hankalinsu wannan hali da ake Ciki na wucin gadi zai wuce Amma dai Yana da kyau a ringa kokarin saka hannun jari ga harkar noma domin kawo karshen matsalar yace gwamnatina tana iya Bakin kokarin ta Don ganin talakawata Basu wahala ba…
Mai magana da yawun Shugaban Kasa Garba shehu ne ya rubuta a shafinsa na Twitter…