Lafiya
Tashin Hankali: Wadanda Aka Yiwa Rigakafin Korona Suna Kamuwa Da Wata Sabuwar Cuta….
Tashin Hankali: Wadanda Aka Yiwa Rigakafin Korona Suna Kamuwa Da Wata Sabuwar Cuta….
Daga Bappah Haruna Bajoga.
Kasar Burtaniya (England) ta dakatar da soma yiwa jama’a Riga-kafin cutar Korona Bairus, hakan ya biyo bayan kamuwa da wata cuta ta daban da wadanda aka soma yiwa Riga-kafin suka soma kamuwa da ita.
A baya dai kasashen yammacin duniya suna soma gwada wasu Alluren Riga-kafin su ne a kasashen mu na Afirka tare da amincewar shuwagabannin mu, wanda a wani lokaci in ba’a yi dace ba hakan yake sanadin salwantar dumbin rayukan al’umma a nahihar, ko kuma jefa rayuwar su cikin wani hatsarin.