Siyasa
Tsan-tsar Cin Hanci Da Rashawa Da Ke Cikin PDP Ya Sanya Na Fice Daga Cikinta~ Dogara
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Hon. Yakubu Dogara, ya ce ya yi murabus daga PDP ne saboda zargin rashin shugabanci na gari a jahar Bauchi Inji Shi.
A cikin wasikar murabus dinsa da aka gabatar ga shugaban Bogoro ‘C’ Ward na PDP, tsohon kakakin majalisar wakilai ya ce gwamna Bala Mohammed wanda ya taimaka ya dare karagar mulki, Amma baiyi masa Halacci ba.