Ilimi

Tsangayar Aikin Gona Kashi Na 2

Spread the love

Musan Tsangayoyin-Mu 

       Kashi Na 02.
  Faculty of Agricultural Science:
  •Animal Science and Crop Production
  •Animal Science and Technology 
•Animal Production
  •Crop Production
  •Animal Nutrition and Biotechnology.  
Duka Wadannan Department Mabanbanta damuka Lissafa, Asama Suna karkashin faculty of Agricultural Science ne, Kuma Sunada Alaka Da Juna.  Yadanga ta da makaranta Wata tanayin sa a Matsayin  “Animal Science and Crop Production” Wata Kuma   “Anima Science”  Haka de ake Samun Banbancin kadan kadan.  Animal Science and Crop Production ko daya daga Cikin Wanda Muka ambata a Sama,   Yanada Daga Nau’in ilimin Agriculture, Wanda Yake Maida Hankali a bangaren;  kiwo, Samar Da Nau’in Dabbobi Masu inganci, Wanda Ya Hadar da Poultry Nau’in Tsuntsaye, kamar Kaji, talo-talo da agwagi Dss.   Dakuma bangaren Samar Da Nau’ikan Kayan itatuwa Da ganyayyaki Na Amfanin Gona.   Haka Nan Wannan bangaren Na Animals Science a Wasu Jami’o’i Yana Hade Ne Wato Animals Science and Crop Production Wanda yake Kunshe Da kimiyyar Samar da Nau, o’in Amfanin Gona Masu inganci.  Animal Scientists Kan Zama Mutum Kwararre a Bangaren biological, physical da social science dake, Alaqa da Matsalolin da Yashafi Dabbobi Dakuma Magance Matsalolin, Dakuma Lura Da Gudanuwar, Rayuwar Su.   Wannan ilimin Yanada Alaka Da Nau’in Abincin Da’ake Samarwa Ta Hanyar Wannan Dabbobin Kokuma Tsirran Amfanin Gona Wanda Ya Hadar da: Dairy Foods Meat Eggs Vegetables Fruits  Etc.  Animal Scientists Dole Yazama Yasamu Kwarewa a Bangaren; animal production, microbiology, nutrition, physiology reproduction da meat science.  Animal Production wata kimiyya Ce ta Adana Dabbobi, Dakuma inganta lafiyar su da Rayuwar Su,  domin Samun ingantaccen Abinci, Domin Yin kasuwanci Dashi.   Bangarorin Dazakaci Moriyar Animals Production; 
1•Macro-livestock(Cattle, Sheep, Goats, Sheep, Horses, Donkeys, Pigs, Camels etc,)
  2•micro-livestock (Rabbits, Guinea pigs, Snails api-culture, Grass cutter etc.) 
3•Poultry (Chickens, Guinea fowls, Ostriches, Quails, Turkeys, Ducks, Geese, Pigeons etc) and Pets (Dogs, Cats etc.)
Cigaba Da Karatu;  Dalibin daya karanci Animals Science production zai Iya cigaba da Karatunsa a Matakin Masters degree a Bangarori Kamar Haka:
   1•Animal Breeding and Genetics 
2•Reproductive and Environmental Physiology  3•Animal Nutrition
  4•Agricultural Biochemistry
  5•Animal Production and Management  6•Processing and Handling
  7•Pasture/forage Production and Rangeland  8•Management, and Micro-livestock Production. 
Wasu Daga Cikin Darussan Ko Subjects din Da’akeyi;  1•Chemistry
2•Physics
3•Plant Diseases; Biology and Control
4•Biology 5•Introduction to Animal & Crop Science 6•Soil Science
7•Microbiology
8•Agricultural Botany
9•Animal Nutrition
10•Ruminant & Non-Ruminant Animal Production     Grass & Cereal Production. 

  UTME and SSCE COMBINATION: A-SSCE;
1•English
2•Math
3•physic
4•biology/animal husbandry
5•chemistry
6•geography And others. 
     B-UTME; USE of English Biology Chemistry And geography or agriculture.  
Wasu Daga Cikin Jami’o’in Dasuke Yin Animals Science And Crop Production; 
•Adamawa State University
  •Bauchi State University
  •Federal University of Technology, Minna  •Nasarawa State University, Keffi 
•Taraba State University, Jalingo 
•University Of Benin, Benin City.
•University Of Ibadan, Ibadan
•University Of Maiduguri
  •University Of Nigeria Nsukka Dasauran Su. 

Kadan Daga Cikin Gurren da Dalibi ze Iya Aiki Bayan Yayi Wannan Karatun;  Ga Dalibin da Yayi Wannan ilimin Shima zai Iya Bawa wani aiki Ma, domin hanya ce da Shima zai Iya kafa Masana’antar sa. 
•Agribusiness
  •Animal and crop industries    
•Consultancy
   •Semi-state or government agencies
  •Financial services
  •Animal Scientists 
•Self industry 
•Animal Farms
  •Minstry of agriculture 
Dasauran Su.  Mu Hadu a Darasi Nagaba.  ©ASOF 2020 Call:08088119753 WhatsApp>08038485677

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button