Musan Tsangayoyin-Mu •Tsangayar Aikin Noma (Agriculture ) Taken Agriculture: Agriculture is the most destructive industry that we have. More than coal mining and other extractive industries. Agriculture a Dunkule Shine Koyar Da Hanyoyi, Da Dabarun Noma Da Kiwo, Ta Hanyar Sanin ilimin Kasa, Dakuma Dukkan ilimin Daya shafi Wannan Bangaren. Dukkannin Wani Nau'in Abinci Da'ake Samarwa a Duniya Ana Samar Dashi Ne karkashin Wannan ilimin, Wanda ya Hadar Da Dukkan Wani Nau'in, Ya'yan itatuwa, Ganyayyaki Dakuma Madarar Dabbobi Dss. Har ila Yau ilimin Na Agriculture Shine Kashin Bayan Tattalin Arziqin, Duniya. Burunkasar ilimin Agriculture, Ya Sanya Ake Kebantar Makarantu, tun daga Matakin Sikandire, College Har Zuwa Jami'a, Domin Koyar Da ilimin Da Bangarorin Sa. Ilimin Agriculture Hatta Magunguna Da'ake Sarrafawa a Duniya (Pharmaceutical company) Agriculture Shine Farko a Bangaren Domin Sune Suke kula Da Tsirar Da Dukkan Wani Nau'in Abu Me Tsirowa Wanda Shi Ake Sarrafawa Yazama Magani. Masana Sunyi Dogon Bayani Akan Wannan ilimin inda Sukace Shine Sana'ar Farko Da'aka Fara Yi Duniya. So Dayawa Daga An Ambaci Kalmar Agriculture Sai Wani tunani ya Fado a Zuciyar Mai Sauraro Na Cewar Wannan Wani Bangaren Karatu Ne Me Wahala, Na Noma Dakuma kiwo Wanda yake gani Anayi a kauye. Sam Bahaka Abun Yake ba idan Muka Ratsa Cikin Bayani Akan Bangarorin Da ilimin Yaqunsa Mai Karatu Zaka Sha Mamaki Domin kuwa Shi Agriculture Karatu Ne Da ba'a Yinsa A jira Samun Aiki a Gwamnati Koma Wata Ma'aikata. "Babu Wata Kasa Ko Al'umma Da zata Cigaba Batare Da Bunqasa Wannan Bangaren Ba ta Hanyoyin ilimi, Dakuma Aikata ilimin" -Prof. Xua kue China. Wasu Daga Cikin Branches Na Agriculture: •Horticulture •Entomology •Forestry •Agronomy •Nematology •Agricultural Biotechnology •Seed Technology •Plant Physiology. Idan Ana Maganar Department Kuwa Lokacin Da ASOF. Ta Buqaci Gungun Daliban Agric Su Bata List Na Departments Dasuke karkashin Agriculture Sai Suka Turo Sama Da Guda 100. Wannan Yasa Dole ASOF. Zata Taqaice Akan Wasu Daga Ciki Domin Har Takai karkashin Agriculture Akwai Faculties Masu Zaman Kansu. Wasu Daga Cikin Departments Dasuke karkashin Faculty Of Agric: •Agricultural Economics and Farm Management •Agricultural Extension and Rural Development •Animal Science Crop Production •Crop Production and Soil Science •Fisheries and Aquaculture Technology •Food Science and Nutrition •Forestry And Wildlife Technology •Agronomy •Animal Breeding and Genetics •Animal Nutrition and Biotechnology •Horticulture •Plant Breeding and Seed Science •Plant Physiology and Crop Production •Soil Science and Land Agro-Climatology •Water Resources Management and Agrometeorology a Darasin Mu Na Gaba Zamu Dauki kowanne Department Daya Bayan Daya Muyi Bayani. ©ASOF2020 Whatsapp >08038485677 Call>08088119753