Da Dumi Dumi A wannan dare Yan Boko Haram suna kone gidaje a sansanin Yan Gudun Hijirar Borno a tumur Dake diffa.

Yanzu muke samun labarin Cewa a wannan dare ‘Yan Boko Haram Ne Sun Fada Cikin Garin Tumur, Yankin Diffa, Suna Kona Gidaje Suna Harbe-harbe A Sama.

Tumur wani Kauyene inda Dubban yan Asalin Najeriya Suke Zaman Gudun Hijira, Mafi yawansu Daga karamar Hukumar Abadam, Jihar Borno.

Allah Ta’ala Ya Kiyaye kuma Ya Ceci Mutanen Mu.
Daga Shafin Babandi Garba Abadam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *