Ga Wasu daga Cikin hotuna da sunayen Sojojin Saman Nijeriya Guda Bakwai Da Suka mutua a Sakamakon hadarin Jirgin Sam a Abuja wanda Ya Kama Da Wuta Yau A Garin Abuja. Flt Lt GazamaFlt Lt PiyoFlg Offr OkparaFS OlawumiACM Johnson