Tsaro

Munyi nasarar kama Matasa ‘yan kudancin kasarnan na yunkurin kutsawa wajen ajiyar Gwamnati ~ In Ji Yan Sandan jihar Neja.

Spread the love

Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Neja Tayi Nasarar Kama Wasu Matasa Na Yunkurin Kutsawa Gidan Ajiyar Kayan Abinci Mallakin Gwamnatin Jiha, dake Unguwar Maitumbi a Nan Minna.

Abin Mamaki dai Matasan da Aka kama, ba ‘Yan Asalin Jihar bane, ana Zargin Baki ne ‘Yan Kudancin Kasar da Sukazo Su Tunzura ‘Yan Asalin Jihar domin Balle Wajen Ajiyar Gwamnati su kwashe Kayan Wajen.

Tuni dai Aka Jibge Jami’an Tsaro a duk Inda gwamnati ke Ajiye Kayan Abinci Na Jihar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button