Rahotanni

Tsige shugaba buhari bashi rasa nasa da wannan

Dalilin da yasa yan Majalisa ke kokarin tsige shugaba buhariAdam jagaba adam shine ya kawo kudirin gaban Majalisa tarayyar Nageriya yana me cewa Shugaba buhari ya gaza samar da tsaro babu abinci yunwa sai kisan Jama’a take ya kasa samawa talakawa salama harkan ilimi kullum sai kara lalacewa take.

babu wutar lantarki kullum sai dirkawa Nageriya bashi yake ire iren wa’yan nan mahimman abubuwa da shugaban ya kasa magancewa sune suka dole mu fara shirye shiryen tsigeshi inji adama jagaba adam dan Majalisar daga jihar kaduna…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button