Labarai
Tsohon Kwamishina Win win Yace rashin Tausayin talaka ne kadai zaisa a cire tallafin man fetir.
Tsohon Kwamishina ayyukan ganduje Win win Muaz Magaji yace kodai rashin Tausayi, ko rashin sanin halin da talaka ke ciki ne kawai zai sa a cire tallafin Mai, Dana wuta da hana shigo da shinkafa da masara duk a lokacin Corona? Ya zaka cire tallafin wuta ba wuta? Ka cire tallafin Mai yayin refineries duk sun durkushe karkashinka..talaka na biyan kudi ga wasu kasashe? Sakon tsohon Kwamishinan win win ga shugaba Buhari