Labarai
Tsohon kwamishinan ganduje Win win ya Zama sarki
Tsohon Kwamishinan ganduje win win ya rubuta tare da wallafa Hoton Yana Mai cewa Matasa masu sana’ar furniture dake Gandu sun kawo ziyara tare da gabatar da kujerar Jagoran Matasa ta Jahar Kano.