Labarai

Tsohuwar ta kamu da son adam zango

Spread the love

Tsohuwa ‘yar Shekaru sab’in ta kamu da son Jarumi adam a zango an nuna  wata tsohuwa daga jihar Niger a wani kajeren Bidiyon tana Rokon adamn zango allah annabi daya taimaka mata kafin ta koma ga allah tayi ido biyu dashi tace ita yanzu haka rayuwar ta tazo karshe amma Babban burinta yanzu shine taga adam zango Tsohuwar ta bayyana cewa ita daga unguwar makera dake jihar Niger take…
Tsohuwar tace ta dauki Tsawon lokaci tana magana da wani a matsayin adam zango ashe karya ake mata…
daga karshe dai adam zango yayi tozali da Bidiyon Tsohuwar inda ya bayarda cigiyar inda za’a sameta…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button