Siyasa
Tun Buhari Bai Iya Tafiya Ba Nake Siyasa~ Ayo Adebanjo.
Jigon kungiyar yarabawa ta Afenifere cif Ayo Adebanjo yace tun shugaba Buhari be gama koyon tafiya ba yake siyasa.
Don tun ba yanzu ba yasan yaudara ce kawai tsakaninsa da Ahmad Bola Tunibu.
Daga Kabiru Ado Muhd