Kunne Ya Girmi Kaka

Tun Kafin A Haifi Uwar Mai Sabulu Bal-bela Take Da Farinta.

Spread the love

Tun kafin zuwan turawa Hausa/Fulani muna da tsarin mulkin mu:

 1. Sarki – Emier (President).
 2. Waziri – Vice President.
 3. Sarkin Fada – Chief of Staff.
 4. Garkuwa – Chief of Army staff.
 5. Al-qali – Minister of Justice.
 6. Sarkin Ruwa – Minister of water resources.
 7. Ma’aji – Accountant General.
 8. Sarkin ‘Kira – Minister of Power and steal.
 9. Sarkin Dogarai – Chief of Defence staff.
 10. Duba gari – DSS (Leken Asirin cikin gida).
 11. Hakimi – Governor.
 12. Mai gari – Chairman.
 13. Mai unguwa – Councilor.
 14. Majalisar Sarakuna – Senate or House of Representatives.
 15. Galadima – Interior minister (cikin gida).
 16. Madaki – Inspector General of The Police (IGP).
 17. Sarkin Aiyuka – Minister of Works.
 18. Sarkin Noma – Minister of Agriculture.
 19. Jakadiya – Minister of Women affairs.
 20. Sarkin Malamai – Minister or commissioner for Religious affairs.
 21. Sallama – ADC.
 22. Maga Takardar – SGF (Secretary of the Federation).
 23. Sarkin Kofa – Protocol.
 24. Sarkin Yaki – Army Commander.
 25. Sarkin Dawaki – Minister of Culture.
  .
  Mu fa Turawa baya suka mayar damu, ba cigaba muka samu da zuwan su ba.
  Yanzu akwai dimokradiyyar da ta wuce wannan ta kasar Hausan nan?
  Akwai wata gwamnatin da take da irin wannan tsarin? duk yadda za’a gyara Dimokradiyyar to ana so ta koma irin wannan ne na kasar Hausar, indirectly abinda ake nuna maka kenan.

Dama muna da komai, sun zo sun rikita mana al-amura ne kawai.

Allah yasa mu dace.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button