Kasashen Ketare
Tuni Kungiyat Kasashen Afirika Ta Yamma( ECOWAS) Ta Sakawa Kasar Mali Takunkumi.
Kungiyar kasashen Africa ta yamma ECOWAS ta sanyawa kasar Mali takunkumi daga yau Alhamis 20 ga watan Augusta 2020.
Shugaban cin kungiyar kasashen Africa ta yamman ta kuma umarci duk mambobin kasashen da suke makwabtaka da kasar ta Mali dasu rufe iyakokin su da kasar ta Mali har se kasar Mali ta gaggauta dawo da tsarin mulkin demokradiyya a kasar ta Mali.
Daga Kabiru Ado Muhd