Siyasa
Tunibu bashi acikin amintattun Jam’iyar APC~Buhari
Ga wasu mutane masu son sanin cewa ko asiwaju bola Ahmad tunibu yana daga cikin amintattun Jam’iyar APC yakamata ku duba taron amintattun Jam’iyar ta APC da akayi a abuja ko kun ganshi yazo? wannan abu ne a bayyana Dalilin dayasa be zo taron ba shine shi bashi a cikin amintattun Jam’iyar ne Bashir Ahmad mai taimakawa shugaba buhari kan sabbin kafofin yada labarai shine ya rubuta wannan a shafinsa na Twitter..
Tsakanin fadar Shugaban kasa da fadar Tunibu dai an samu rashin jutuwa ne kan Shugaban riko na Jam’iyar ta APC…