Labarai

Ummi itama tana neman mijin Aure.

Spread the love

Wata matashiya Mai suna princess Ummita a shafinta na Twitter ta wallafa hotun tare da rubuta buƙatar neman mijin Aure inda ta rubuta kamar Haka Wa yake so ya aure ni ??
Ni yarinya ce mai saukin Kai kuyi mun magana idan kuna bibiyata Nima Zan biyoku…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button