Labarai

Ummi Zee zee Tace kudi ne sukayi Mata yawa shiyasa take nuna Kalar Haukanta.

Spread the love

kuɗi ne suka yi min yawa shiyasa nake nuna Kalar Haukana, in ji Ummi Zee Zee

Tsohuwar Jarumar Fina finan hausa Jaruma ummi zee zee ta dauki hoton buhun kudi tare da wallafawa a shafinta na Instagram tana Mai Cewa dama ance in kudi sukayi yawa suna da HAUKA Dan haka Nima ga kalar tawa haukan nasa kudi na a Gaba sai SELFI Kawai nake tayi dasu.

An hangi Hoton jarumar tana sunkuma kudi dauri dauri na dubu dari Biyar a ledar Ghana most Go, ko da wani mabiyin ta Yace da ita wannan ai naira dubu dari Biyar ne kawai sai jarumar ta Mai da Masa da martani Cewa aiba iyakarsu kenan ba shin baka gani ba Ina cusawa a Nuhu?

Jama’a da dama sun nunawa jarumar kauyancinta a Fili…

Masu iya magana dai sun ce hauka fanni fanni ne.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button