Bom Din Da Ya Tashi Jiya A Katsina Na Sojoji Wanda Suke Binnewa, Inji ‘Yan Sanda.

Hukumar yan sandan Nigeria reshen jihar Katsina ta tabbatar da cewa bom din daya tashi da mutane jiya a garin katsinan Na sojoji ne irin Wanda suke binnewa..

Amma abin tambaya shine, meyasa sojoji zasu binne bom a cikin gonar mutane kuma a cikin gari.

Daga Kabiru Ado Muhd

Leave a Reply

Your email address will not be published.