LabaraiUncategorized
Karfin hali: Aisha Buhari ta cire tsoro, ta hau jirgin kasa daga Kaduna zuwa Abuja, yayin da ake ce-ce kucen Buhari ya ki zuwa Zamfara a mota saboda tsoron abun da zai faru dalilin matsalar tsaro


Uwargidan shugaban kasa ta cire tsoro ta yi tafiya a jirgin kasa daga jihar Kaduna zuwa Abuja ranar Alhamis.
Wannan na zuwa ne yayin da ta kai wata ziyara a jihar Kano, inda ta gana da gwamnan jihar kan wasu batutuwa.
Majiyoyi sun shaida cewa, Aisha Buhari ta bi hanyar Abuja zuwa Kaduna da jirgin kasan ne domin karfafa gwiwar ‘yan Najeriya
Daga Ahmad Aminu Kado