Labarai
Uwa Ta Yiwa ‘Ya’yanta Biyu Yankan Rago A Kano.
Abun Al’ajabi Uwa Ta Hallaka Yaranta Guda Biyu.
Lamarin ya faru ne a Garin Kano, inda matar da ke a Lokon ‘yan rariya dake Unguwar Diso ta Karamar Hukumar Gwalen jihar Kano ta hallaka ‘ya’yanta na cikinta guda biyu ta hanyar yankan Rago.
Kamar yadda labarin ya iskemu, shine matar ana zargin ta hallaka yarannata guda Biyu har lahira.
Muna tafe da cikakken rahoton nan gaba.
Daga Comr Haidar Hasheem Kano