Rahotanni
Wa’azi kan Apc Gwamnatin jahar gombe takori wani shahararren malami daga limanci
Gwamnatin jahar gombe ta Kori wani shahararran Malamin Addini
Hakan ya biyo Bayan caccakar salon mulkin apc da yake yi tare da fadawa Shugabanni Gaskiya Amunbarin wa’azi
Sunan malamin Shek Albani Gombe wanda Yake Jan ragamar Limancin Sallar Juma,a Amasallacin Miyatti dake cikin fadar jihar Gombe dama Sauran sallolin Farillah.
Wannan yana daga cikin abunda yake Hana wasu malamanmu fadan gaskiya saboda Rasa madafun ikonsu Daga Ibrahim baffa gwani Allah ka karemana Malamanmu