Labarai
Wai me na Tsare maku ne? Aisha Yesufu
‘yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta rubuta a shafinta na Facebook tana Mai tambayar ‘yan Nageriya musaman musilmai da suke zagin ta Aisha Yace Me na tsawa maku? Kwarankwasa ma tayi nata kuma walkiya kawai aka kyalla, kuma aka yi ruwa aka dauke.#BlameGovernment #EndSars #EndPoliceBrutalityinNigeria #SARSMUSTEND #GenocideAtLekkiTollGate #CrimesAgainstHumanity