Kasashen Ketare
Wakilan ECOWAS Basuyi Nasarar Shawo Kan Shugaban Kasar Mali Na Mulkin Soja Ba.
Wakilan ECOWAS basu cimma matsaya ba.
Sojan daya kifar da tsohon shugaban kasar Mali Buobacar Keita yayi rantsuwa da Allah agaban wakilan ECOWAS cewa bafa zasu dawo da mulkim farar hula a kasar su ta Mali ba se bayan shekara uku 3.
Yace se sun saita kasar su ta dawo kan turba madaidaiciya tukunna.
Daga Kabiru Ado Muhd