Uncategorized

Wanda duk yasan bai da abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin__Sanarwa daga masu babura masu kafa uku (adaidaita sahu) na jihar kano.

Wanda duk yasan bai da abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin__Sanarwa daga masu babura masu kafa uku (adaidaita sahu) na jihar kano.

Kungiyar ‘yan adaidaita sahu masu tuka babura masu kafa uku sun sanar da cewa Wanda duk yasan baida abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin, ko ina za shi kuma ko daga ina yake.

Kungiyar ta adaidaita sahu ta jihar kano sunyi barazanar daina fita aiki da kuma shiga yajin aiki na gargadi sakamakon kin janye Karin Naira dari 100 da gwamnatin Kano ta sanya musu za su rika biya kullum.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button