Rahotanni
Wanda ya dogara ga allah, farkon kenan..
Matashin yace yanzu muka fara matashin da ‘yan sanda suka kama sanye da kakinsu Uniform bayan an sakoshi ya rubuta a shafin sa na Instagram cikin harshen larabci na Alkur’ani mai girma cewa waman yatawakkal alallahi fa-huwa hasbuh ma’ana idan ka dogara ga allah to zai isar maka kan komai.
Ya kuma rubuta da kalmar turanci kamar haka It’s Just beginning ma’ana wannan shine farkon…an kuma hangoshi a wani offishi tare a wasu mutane biyu wanda akace kwampanin Amasco ne zai bashi aiki..
Matashin dai yana cigaba da samun daukaka a kafafen sada zumintar zamani tun bayan faruwar Wannan al’amari..