Labarai
Wani Dan Film Yayi Ankon Alkyabba da sarkin Kano Aminu Ado Bayero
Masu sa’ido a shafukan sada zumuntar zamani sun ce sun hango irin alkyabbar sarkin Kano Aminu Ado bayero ajikin wani Dan film Mai Suna Abubakar S.Shehu shi wanna jarumi ya saka wannan alkyabba be Acikin wani sabon Shiri nashi da kwamfanin sa na 3SP ya dauki nauyin film din mai Suna matar Sarki Wanda tuni wakar Shirin Film din harta zagaya ko’ina