Kasashen Ketare
Wani Matashi ya Buya a Cikin Injin Ferfelar Jirgin Sama.

Wani Matashi ya Buya a Cikin Injin Ferfelar Jirgin Sama a Congo.

Matashin ya Shaidawa Jami’an Congo Cewa Ya Buya ne a Cikin Injin Ferfelar Jirgin Saboda Yana son Zuwa Kasar Faransa.

Shin Wannan Ganganci ne ko Sha shanci.???
Ahmed T. Adam Bagas