Labarai

Wani Matashi Ya Maidawa Dan Majalissarsu Takardar Aikin Da Ya Samo Masa Ya Hakan Yaudara Ce.

Spread the love

Matashi Ya Maida Hannun Kyauta Bays a Adamawa

Wani abun takaici mai kamada almara da Yafaru, wani dan majalisar tarayya mai wakiltar Kananan Hukumomi Mubi ta kudu mubi ta Arewa da Maiha A jihar Adamawa a Majalisar Tarayya,
Hon. Jafar Abubakar Magaji Haske, Ya Rabawa wasu matasa a Yankinsa Takardun Basu Aiki na wucin gadi domin Rage musu Radadin Zaman Banza, Sai dai abi takaici daya daga cikin matasan da Ya baiwa S.A ya Nuna Bayaso kuma yace hakan yaudarace, matashin Bello Yakubu ya Rubuta Hakan ne a Shafinsa na Facebook Inda ya nunawa Duniya Bayason Aikin.

Hon. Haske dai kwanakin baya Ya Raba Motoci da Mashina ga Al’ummar mazabarsa Inda yace ya Raba sune Domin tallafawa Al’ummar da Yake wakilta domin rage musu radadin da Zaman Banza ga Wasu daga cikin Matasan Yankin sa.

Masu karatu Wacce Shawara zaku baiwa Matashin Nan ?

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button