Labarai
Wani Matashi Ya Rantse Sai Ya Yi Tattakin Nuna Bacin Rai Kan Karin Farashin Fetur da Lantarki Daga Kudu Zuwa Arewa.
Matashi Zai Yi Tattakin Nuna bacin Rai Kan Karin Farashin Fetur da Lantarki.
Karin Kudin Man fetur Ya fusata Wani Matashi Dan Arewacin Najeriya Mazaunin Jihar Edo Dake Kudancin Najeriya.
Matashin Ya Rantse da Girman Allah Cewa Idan Allah Yakaimu Gobe Asabar 5 Ga Watan Satuban da muke ciki, Zai Fara Tattaki Daga jihar Edo Dake Kudancin Najeriya Zuwa Jihar Shi Dake Cikin Yankin Arewacin Najeriya Domin Nunawa Duniya Cewa Ranshi Yabaci Akan Kudin Man fetur Din Da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Yakara Adaidai Lokacin Da Al.umma Ke fama Da Abincin Da Zasuci.
Wanne shawara zaku baiwa wannan Matashin..?