Uncategorized

Wannan ita ce Priyanka Chopra ‘yar kasar Indiya, wacce ta lashe gasar kyau ta Duniya a shekarar 2000, da ita jaruma Rahama Sadau take koyi…

Spread the love

Wannan ita ce Priyanka Chopra wacce aka haifeta a ranar 18 July 1982. Ta kasance shahararriyar jaruma a masana’artar fina-finan India kuma ɗaya daga cikin mata guda 6 da suka taɓa lashe gasar sarauniyar kyau ta duniya a tarihin ƙasar India. Ta lashe gasar a shekarar 2000.

A shekarar 2018 ta auri wani ba’amurke mai suna Nick Jonas duk da kasancewa ta girmeshi ta fuskar shekaru.

Bayan kasancewarta riƙaƙƙiyar kafira ta kuma kasance gawurtacciyar fitsararriya wacce bata kunyar nunawa duniya hotunanta na tsirara.

Abin taƙaici, wannan matar ita ce wacce ƴar uwanmu musulma kuma bahaushiya wato Rahama Sadau take kwaikwayon salon rayuwarta.

Amma duk da haka, a matsayinta na musulma ƴar uwanmu kada mu zageta ko la’annaceta maimaikon haka, mu haɗa baki wajan roƙon Allah Ya shiryar da ita izuwa tafarki madaidaici damu baki ɗaya.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button