Labari Mai Ɗaukar Hankali A Duniyar Ƙwallon Ƙafa. Daga Mutawakki Gambo Doko. Ƙungiyar kwallon ƙafar Barcelona ta ƙasar Spain ta shiga neman Cristiano Ronaldo. Shine me kuke tunani idan Messi da Ronaldo suka haɗu a ƙungiya ɗaya?