Labarai
Wata Budurwa tayiwa maza addu’a Kan riko da Neman halak domin ciyarda iyali.
Wannan budurwa Mai suna Fauziya ta rubuta a shafinta na Twitter tana yiwa maza Addu’a tare da Jinjinawa inda take Cewa Ya Allah maza da suke fita neman halal dinsu kasa Albarka a cikin rayuwansu, ka basu wadata da jin dadiya na duniya da lahira.
Domin neman halal ba karamin wuya bane dashi 😩🙏