Kungiyoyi

Wata Kungiyar APC Ta Yabawa Shugaba Buhari Da Gwamnan Yobe Saboda Babu Sauran Boko Haram A Jihar.

Spread the love

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Wata Kungiyar APC ta bayyana cewa tana yabawa Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni da shugaban kasa, Muhammadu Buhari saboda babu sauran Boko Haram a Jihar.

Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin shugabanta, Ali Lukman inda tace kokarin shugaban kasa, Muhammadu Buhari da na gwamnan Yobe, Mai-Mala Buni yasa a yanzu babu sauran Boko Haram a jihar Yobe.

Kungiyar ta kuma yabawa gwamnan jihar, Mai Mala Buni da cewa yana taimakawa Sosai wajan samarwa matasa da aikin yi wanda hakan ya hana kungiyar Boko Haram samun damar daukar karin mayaka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button