Addini
WATA SABUWA A KADUNA
Daga Kabiru Ado Muhd
Gwamnatin jihar Kaduna zata rushe wasu masallatai saboda rashin bin dokar hana sallar juma’a da gwamnatin ta kafa don Neman kariya daga yaduwar Annobar covid-19.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ne yabada wannan umarnin bayan limaman masallatan sun karya dokokin.