Yahaya bello ya zabga karya mai zuni bi..
Gwamnonin Jam’iyar PDP sun maidawa Gwamna yahaya bello martani kan batun komawa Gwamnonin su Jam’iyar APC a wata sanarwa da babban daraktan na Kungiyar Gwamnonin na PDP ya fitar C.I.D. Maduabum, yau asabar yace yakamata Yahaya bello ya maida hankali ga jiharsa ta kogi domin kawo Cigaba ga al’ummarsa amma ba karya ba Gwamnonin na PDP sun kara dacewa haryanzu Jam’iyar apc bata dawo daga dogon suman datayi ba Sakamakon rashin gwamnan jihar Edo Goodwin Obaseki da sukayi kwana biyun nan..
Gwamnonin dai sun Nisanta kansu daga maganar da Gwamna yahaya bello yayi na cewa akwai wasu Gwamnonin Jam’iyar PDP dake shirin komawa Jam’iyar apc APC Har’ila yau sun Bayyana cewa yahaya bello yayi karya wata kila Girkin matarsa yayi dadi ne shine ya fara da karya..